iqna

IQNA

kungiyar Bayern Munich
Tehran (IQNA) Nasiru Mazrouei; Dan wasan kasar Morocco na kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta kasar Jamus ya ce bin umarnin addinin Musulunci na sa na kara kwarewa a fagen wasa.
Lambar Labari: 3487674    Ranar Watsawa : 2022/08/11

Tehran (IQNA) Dan wasan musulmi dan kasar Senegal, Sadio Mane, wanda ya bar Liverpool a kwanan baya ya koma Bayern Munich a Jamus, ya dauki nauyin ayyukan alheri da dama a kauyensa na haihuwa tare da canza wannan kauyen da ba a san shi ba kuma mai nisa.
Lambar Labari: 3487478    Ranar Watsawa : 2022/06/28